MENE NE BURNER WALLET ? Lalitar ajiye kuɗaɗen crypto na da matuƙar muhimmanci wurin adana kuɗaɗen crypto cikin aminci da cikakken tsaro. Sanin haka ne ya sa madatsa (hackers) da ƴan damfara ke ƙoƙarinn raba mutane da dukiyoyin su ta kowane hali. Tsaron lalitar ka na da matuƙar