MENE NE BLOCKCHAIN ? Blockchain wata tuƙullumar bayanai ce ta musamman, wanda ke adana bayanai tare da cikakken tsaro, ba iya bayanan crypto kadai ba, fasahar blockchain na iya adana bayanan lafiya, kasuwanci, gwamnati da sauran su. Kundi ne mai cikakken ƴanci, wanda mutane da